Connect with us

Uncategorized

Akwai yiwuwar sayar da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United

Akwai yiwuwar sayar da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United bayan shafe shekaru 17 karkashin iyalin Glazer, a dai dai lokacin da kungiyar ke fuskantar matsin lamba daga magoya baya.

Rahotanni na cewa iyalin Glazer na shirye shiryen sanar da aniyar sayar da kungiyar a hukumance ta wajen neman karin masu zuba jari.

Yanzu haka dai iyalan na Glazer sun tuntubi kwararru a fannin zuba jari don neman shawarwari a kan yadda za su tafiyar da wannan sabga.

An ji wani daga cikin kwararrun ya na ikirarin cewa nan bada jimawa ba wata sanarwa za ta fito daga masu kungiyar a don karin haske a game da matsayin na su.

Wannan na zuwa ne jim kadan bayan da kungiyar ta tabbatar da cewa za ta rabu da dan wasanta mai girma, wato Cristiano Ronaldo bayan da ya caccaki manyan jami’an kungiyar a wata hira da ya yi da wani gidan talabijin talabijin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet