Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wasu mutane bakwai da ake zargin ƴan bindiga ne a ƙauyen Mariri da ke yankin ƙaramar hukumar Lere ta...
Ma’aikatan wutar lantarki karkashin kungiyarsu ta kasa sun janye yajin aikin da suka tsunduma ranar Larabar nan wanda ya kai ga jefa ilahirin kasar cikin...
An kammala duk wani shirin yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyara Maiduguri ranar Alhamis. Kamfanin dillancin labarai na Kasa (NAN) ya ruwaito cewa ziyarar...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Wakilin Kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum ya samu kyautar kasancewa gwarzon dan majalisa kuma...
Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa KAROTA ta cafke wasu mutane su uku da zargin sace wayar Fasinja a cikin Baburin Adaidaita Sahu. Hakan na ƙunshe...
Karamin ministan ayyuka da gidaje Umar El-yakub ya ce za a kammala aikin titin Kano zuwa Gwarzo zuwa Dayi kafin karshen wannan shekara. El-Yakub ya...
Majalisar dokokin jihar Bauchi ta bayyana cewa a shirye ta ke ta fitar da dokar da za ta hana shan taba sigari a jihar. Shugaban...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Portugal da ke taka leda da Manchester United, Cristiano Ronaldo ya ce nan da makwanni biyu...
Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya ce gwamnatin tarayya ta kera na’urar tsaro a kewayen madatsar ruwa ta Zungeru da ake ginawa domin ganin...
Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta karbi karin sunan mutum guda da gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya aike mata domin tantancewa tare da sahale naɗa shi...