Shugaban Ma’aikatan fadar Gwamnatin Jihar Kano, Dakta Ali Haruna Makoɗa ya baiyana cewa bashi da burin tsayawa takarar kujerar gwamnan Kano a zaɓen 2023.Makoɗa ya ƙara...
Rundunar Sibil Difens, NSCDC ta tabbatar da kama wasu ƴan ta’adda masu fashin daji waɗanda su ka tsere da ga Magami, a Jihar Zamfara sakamakon hare-haren...
Fitaccen mawakin Hausa Nazir Ahmad, wanda aka fi sani da Sarkin Waka ya mayar da martani ga masu yada jita-jitar cewa ya mutu a hatsarin mota.A...
Kungiyar dattawan jihar Zamfara ta koka kan yadda hukumomi a jihar ke sakin ‘yan fashi da makami tare da hadin gwiwa da wasu ba bisa ka’ida...
Fadar shugaban kasa ta ce da wuya majalisar dokokin kasar ta yi watsi da matakin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka kan kudirin gyaran dokar...
Ƙungiyar cigaban Fulani, Kautal Hore ta bayyana cewa ta kammala shirye-shirye na kafa kasuwar sarrafa nonon shanu a Ƙaramar Hukumar Hadejia da ke Jihar Jigawa.Shugaban ƙungiyar,...
Rundunar ‘yan sanda a babban birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama wasu mutane hudu tare da motoci 21 bisa laifin yin tseren mota da wasu...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), Rundunar Seme, ta ce ta kama wasu kayayyaki da ake zargin kwayar tramadol ne da aka boye da manyan zane masu...
Wasu mafarauta a kauyen Udawa da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna sun kama wani dan bindiga a wani daji da ke kan hanyar Kaduna-Birnin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya musanta amincewa da wani bangare na shugabancin jam’iyyar APC a Kano.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban mataimaki na...