Dakarun Najeriya sun daƙile wani hari da ƴan Boko Haram da ISWAP su ka shirya kaiwa a kan Buni-Yadi da ke Ƙaramar Hukumar Gujba a Jihar...
Hukumar tsabtace Sahihancin Magunguna da Abinci ta Ƙasa, NAFDAC ta ce shan maganin ƙarfin maza kan haifar da mutuwar fuju’a, ma’ana, mutuwar gaggawa.Hukumar ta ƙara da...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta ce ta kama wani gungun masu ƙwacen waya su 6 da su ke addabar al’umma a jihar.Kakakin rundunar, SP...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Mista Charles Mato, Sum Pyem, kuma basaraken Gindri, a karamar hukumar Mangu ta jihar Filato ranar Lahadi.Maj. Ishaku Takwa, jami’in...
Gobara ta ƙone ɓangarorin ɗaya daga cikin kantina mafi girma a Abuja babban birnin Najeriya, Next Cash and Carry.Wutar ta mamaye katafaren kantin da ke yankin...
Fitaccen ɗan gwagwarmayar nan ta ƙwato ƴancin baƙaƙe a Afirka ta Kudu, Acibishof Desmond Tutu ya rasu.Fadar Shugaban Ƙasar Afirka ta Kudu ce ta sanar da...
A yau Lahadi ne ƴan bindiga su ka ɗauke Charles Mato, mai riƙe da sarautar Sum Pyem kuma Sarkin Gindiri a Karamar Hukumar Mangu da ke...
Hukumar Zakka da Hubsi ta Jihar Kano ta rabawa mabuƙata 400 buhunhunan shinkafa domin ragewa al’umma, musamman masu ƙaramin ƙarfi raɗaɗin matsin rayuwa da a ke...
Sabuwar nauyin cutar Korona ta barke a fadar Shugaban kasa, Aso VIlla, inda manyan hadiman Shugaba Buhari da manyan jami’an gwamnati suka kamu da cutar. Premium...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya sun cancanci kasar da za ta baiwa ‘yan kasar tabbacin tsira daga fargaba da tsangwama.A wata sanarwa da...