Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta sanya Sojojin Sudan da dakarun RSF cikin jerin ” ‘yan ta’adda” saboda ”kisa da raunata ƙananan yara da kuma kai hare-hare...
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta kashe wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne guda takwas tare da ceto mutane 87 da aka sace a cikin watan...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Ya Fadi a kasa a Lokacin da yake kokarin hawa motar da za ta zagaya dashi domin karbar fareti a Filin...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na shirin yin garambawul a majalisar ministocinsa, inda ake sa ran zai nada sabbin ministoci, da kuma samar da sababbin ma’aikatu...
The Correspondent Chapel of the Kano State Council of the Nigerian Union of Journalists (NUJ) has decided to boycott all activities related to the Kano State...
Ƙungiyar Ƙwadago ta bayyana cewa ba za ta sake tattaunawa kan tayin mafi karancin albashi na ₦62,000 da gwamnatin tarayya ta gabatar ba, inda ta bayyana...
Masani a bangaren aikin gona kuma malami a Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote Dake Wudil, Dakta Munir Abdulmumin Yawale yace rashin dashen bishiyu da...
Hukumar jin dadin alhazai ta Jihar Kebbi ta sanar da rasuwar wani maniyyaci a garin Makkah na kasar Saudiyya.A sanarwar da Alhaji Ahmed Idris, babban sakataren...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kwara, ta sanar da mutuwar wata hajiyar Najeriya daga jihar kwara, wacce ta rasa ranta ta hanyar fadowa daga saman...
African Health Budget Network( AHBN) in partnership With African field Epidemiology Network ( AFENET) and support from GAVI embark on mitigation children with zero dose immunization...