Sabon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano, Salman Dogo Garba ya kama aiki a yau Litinin inda yayi alkawarin samar da tsaro don kare rayuka da...
Babbar kotun jihar Kano ta dage zaman sauraron karar da gwamnatin Kano ta shigar na neman dakatar da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da...
A yayin da ake ci gaba da turka-turka kan masarautar Kano, dalilai sun bayyana kan abin da yasa ‘yan sanda korar ‘yan Tauri da ‘yan Banga...
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a birnin Legas ta bada umarnin kwace kadarori da kimarsu ta kai Naira Biliyan 12.18.Kadarorin dai nada alaka da tsohon...
A yayin da yanayin damina ke ci gaba da kankama, an buƙaci al’ummar jihar Kano da su kula sosai wajen amfani da ruwan sama yayin sha...
Kasar Nijar ta soke lasisin kamfanin Orano na Faransa daga hako ma’adanin Uranium.A cewar kamfanin a wani mataki da ya kara fito da tsamin alaka tsakanin...
Gwamnatin tarayya a jiya Alhamis ta ce tana shirin kafa kotun hukunta masu aikata laifuka a fannin wutar lantarki domin magance masu satar wutar a kasarnan.Da...
Babbar kotun tarayya dake Abuja a ranar Laraba, ta kori karar da aka shigar gabanta ana neman ta kori Mista Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar...
Rundunar sojan Najeriya ta bayyana shirinta na karfafa alaka da kafafen yada labarai domin tabbatar da tsaron kasa.Rundunar sojan ta bayyana hakan ne a jiya Alhamis...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta caccaki Gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi kan siyasantar da fannin ilimi mussaman wajen yawaitar jami’o’in da barin wadanda ake...