Hukumar kula da lafiya matakin farko ta jihar Bauchi, ta ce ta samu rahotan wadanda ake zargin sun kamu da cutar Amai da Gudawa 50 daga...
By Abdullahi Alhassan,KadunaNational Universities Commission (NUC) has approved the establishment and running of four more programmes at the Distance Learning Centre, Ahmadu Bello University, Zaria, effective...
Mutane 25 sun rasu yayin da 53 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a Gadar sama ta Dangwauro a titin Kano zuwa Zaria.Kwamandan...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta kori karar da jagoran kungiyar ‘yan aware ta IPOB, Nnamdi Kanu ya shigar yana neman gwamnatin tarayya da...
Wani karamin jirgin saman rundunar sojan saman Najeriya ya yi hatsari da safiyar ranar Litinin ne a kauyen Tami dake karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna.Shaidar...
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC ta kafa kwamitin ladabtarwa da zai binciki jami’anta guda biyu da ake zargi da cin...
Hukumar kula da shige da fice da ‘yan gudun Hijrah gami da bada shedar zama dan kasa ta kasar Canada IRCC ta ce ‘yan Najeriya 71,...
By, Abdullahi Alhassan, KadunaAs Nigeria celebrates National Environmental Sanitation Day on June 28th each year—a tradition that began in 2005 during President Olusegun Obasanjo’s tenure—Ibrahim Yakubu,...
A kalla mutane 14 suka rasa ransu a wani hatsarin mota a garin Imawa dake kan hanyar Zaria zuwa Kano a karamar hukumar Kura ta jihar...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Alhamis ya amince da aikin gina hanyar Sokoto zuwa Badagry dake jihar Legas.Babbar hanyar za ta taso daga Sokoto...