Babbar kotun tarayya dake zamanta a jihar Kaduna ta dage sauraron karar da tsohon Gwamna Nasiru El-Rufai ya shigar gabanta zuwa 17 ga watan Yuli.Mai shari’a,...
Wasu rukunin ‘yan fashin daji sanye da Hijabai sun kai hari garin Runka a karamar hukumar Safana dake jihar Katsina a daren Asabar inda suka sace...
Babbar kotun jihar Rivers dake zamanta a birnin Fatakwal ta bada umarnin wucin gadi ga babban mai shari’a na jihar sakataren majalisar jihar kan kada su...
By Abdullahi Alhassan, KadunaThe Vice-chancellor National Open University of Nigeria (NOUN), Professor Olufemi Peters said two head are better than one,and our youths most embrace modern...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bai wa hukumar Hisbah umarnin daukar mataki kan wasu kungiyoyi da ake zargin da koyar da Luwadi da Madigo...
Hukumar dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta EFCC, ta bukaci hukumar ‘yan sandan duniya ta INTERPOL ta sanya idanu kan tsohon Gwamnan...
Majalisar dokokin jihar Rivers karkashin jagorancin Martin Amaewhule sun bai wa gwamnan jihar, Siminalayi Fubara wa’adin kwanaki 7 ya sake gabatar da kasafin kudin jihar na...
An sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban kungiyar ECOWAS bayan cikar wa’adinsa na farko.Wa’adin shugaban kasa Bola Tinubu a matsayin shugaban kungiyar...
Biyo bayan kasa cimma matsaya tsakanin ministan ilimi da na kwadago da kwamitin hadaka na kungiyoyin ma’aikatan jami’a, kungiyoyin biyu sun umarci mambobinsu su shirya zanga-zanga...
Wa’adin shugaban kasa Bola Tinubu a matsayin shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika yazo karshe a yau Lahadi.Ana gudanar da taron kungiyar karo na...