Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cewa a cikin kwanaki goman, kotu ta kuma ba da umarnin tsare karin wasu ’yan daba 43 a...
Jaridar Stallion Times Media Services, da hadin gwiwar MacArthur Foundation, Sun shirya wata Tattaunawa ta Musamman akan yadda za’a samu Kyakkyawan Shugabanci.Taron wanda aka gudanar a...
Dan majalisar dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu Sanata Ali Ndume, ya ce tabbatar da ‘yancin cin gashin kan kananan hukumomi shi ne babbar nasarar da...
By Abdullahi Alhassan, KadunaHassy Haven Foundation Nongovernmental organization,NGO has keyed into the Federal Government’s Cancer Care initiative by supporting 25 indigent female cancer patients at Ahmadu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta sanar da kama wasu ma’aurata bisa zargin yunkurin siyar da dan su mai shekaru 2 domin tafiya kasar Canada.Mai magana...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi maraba da hukuncin kotun koli da ya tabbatar da ‘yancin kananan hukumomi.Chief Ajuri Ngelale, mai magana da yawun shugaban...
Zargin Badakalar Kudade: Kotu taki aminta da bukatar bada umarnin kama GandujeBabbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a, Justice Amina Adamu Aliyu ta yanke hukuncin...
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci a karar da gwamnatin tarayya ta shigar da gwamnoni 36 na kasarnan kan ‘yancin kananan hukumomi.A karar da Antoni janar...
Uban jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote dake garin Wudil, Alhaji Aliko Dangote yayi alkawarin gina karin dakunan kwana na dalibai guda 3 da kuma...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje da mai dakinsa Hafsat Ganduje da wasu mutane 6 za su gurfana gaban babbar kotun jihar Kano a...