Ministan ilimi, Tahir Mamman ya umarci hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB da manyan makarantun gama da sakandire da su dena bada gurbin karatu...
‘Yan majalisar wakilan Najeriya sun amince su sadaukar da rabin albashinsu tsawon watanni 6 a wani bangare na nuna goyan baya ga ‘yan Najeriya a halin...
Gwamnatin jihar Borno ta musanta labarin da ake yadawa a shafukan sada zumunta na cewa an kama dan Gwamna Babagana Zulum kan zargin kisan kai a...
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja ta sanya ranar 12 ga watan Agusta don sauraron karar da aka daukaka kan rikicin masarautar Kano.Mai shari’a Hamma...
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda ya mika ragamar mulkin jihar a hannun mataimakinsa a yayin da ya tafi hutu na wata daya.A wata wasika...
Majalisar dattawa a yau Laraba ta sanar da cire Sanata Mohammed Ali Ndume daga mukamin babban mai tsawatarwa na majalisar.Yayin da shugaban majalisar, Godswill Akpabio ya...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja a yau Laraba ta soke tsigewar da majalisar dokokin jihar Edo ta yi Phillip Shuaibu a matsayin mataimakin gwamnan...
‘Yan bindiga sun sace mutane 150 ciki har da jarirai a garin Dan Isa na karamar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara a karshen makon da...
Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya gaza bayyana gaban babbar kotun tarayya dake Abuja a yau Laraba a shari’ar da ake yi masa na zargin...
A cikin daren jiya Talata Gwamna Abba Kabir Yusuf ya mika takardun fara aiki ga sabbin sarakunan masarautun Gaya da Karaye da kuma Rano.Sabbin sarakunan su...