Babbar kotun tarayya dake zamanta a jihar Legas ta umarci tsohuwar ministan jinkai da walwalar jama’a, Sadiya Umar Farouq tayi bayani dalla-dalla kan yadda aka rabawa...
‘Yan bindiga sun sace shugaban kungiyar wakilan kafafen yada labarai na jihar Kaduna, AbdulGafar Alabelewe da iyalansa guda 3.Lamarin ya faru ne a daren jiya a...
Shugabannin kasar Saudia sun taya murna ga sabon shugaban kasar Iran mai rajin kawo sauyi, Masoud Pezeshkian bayan nasarar lashe zabe da yayi.Haka kuma sun bayyana...
Domin karfafa kokarin gwamnatin jihar Kano na bunkasa fannin ilimi, hukumar samar da magunguna ta jihar ta bada tallafin maganguna ga kungiyar tsoffin daliban makarantun kimiyya...
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO ya dawo da bayar da wuta ga jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote bayan biyan Naira Miliyan 100.Shugaban...
By Abdullahi Alhassan, KadunaA Coalition of Civil Society Organisations Against Corruption in Nigeria has condemned in strong terms, a plot by some persons to stage a...
Wani barawo da ba a kai ga gano shi ba ya sace sadaki a aljihun wakilin Ango a yayin daurin aure a masallacin Juma’a na Usman...
Gwamnatin jihar Kano da tallafin ofishin raya kasahe rainon Ingila dake Najeriya da hadin gwiwa da kungiyar dattawan Arewa zasu shirya taron farfado da fannin ilimi...
Kocin kasar Mali, Eric Chelle wanda haifaffen Faransa ne ya bayyana bukatarsa na son horas da Super Eagle ta Najeriya.Chelle, wanda ya jagoranci tawagar Mali zuwa...
An fara samun layuka a gidajen mai a fadin kasar nan abinda ya haifar da fargaba kan yiwuwar samun karancin man.Hakan na zuwa ne a yayin...