Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nada tsohon kwamandan soja, Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa (rtd), a matsayin shugaban Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin...
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya gabatar da kasafin kudin shekara ta 2026 mai darajar Naira biliyan 535.6 ga majalisar dokokin jihar. Gwamnan ya bayyana...
Dakarun haɗin gwiwa na Operation Hadin Kai a yankin Arewa maso Gabas sun ceci matasa 74 masu aikin yi wa ƙasa hidima (NYSC) da suka makale...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin aiwatar da harajin kashi 15 cikin 100 kan man fetur da dizal da ake shigo da su daga ƙasashen waje....
Bayan fiye da shekaru 20 suna rayuwa cikin duhu, al’ummar Namu da ke ƙaramar hukumar Quan’Pan a Jihar Filato sun samu sabuwar hanyar dawowa cikin rayuwar...
‘Yansanda sun yi nasarar gano motar tawagar ofishin gwamnan jihar Kano, ƙirar Toyota Hilux, wadda aka sace kwanan nan. Wannan nasarar ta biyo bayan aikin haɗin...
Majalisar Wakilai ta yanke shawarar kafa wani kwamitin wucin gadi domin gudanar da bincike kan filaye da gine-ginen gwamnatin tarayya da aka yi watsi a fadin...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kano Municipal, Hon. Sagir I. Koki, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a cikin wata takarda...
Wasu rahotanni daga Kano sun bayyana cewa wani barawo ya kutsa cikin Fadar Gwamnatin Jihar Kano da safiyar Litinin, inda ya sace wata mota kirar Toyota...
Wasu ‘yan bindiga sun sace daraktoci shida na Ma’aikatar Tsaro a hanyarsu ta Legas zuwa Abuja domin jarabawar karin matsayi. Kungiyar Ma’aikatan Gwamnati ta Ƙasa (ASCSN)...