’Yan sanda sun tabbatar da harin da aka kai wa Makarantar Sakandaren ’Yan Mata ta Comprehensive da ke Maga, Jihar Kebbi, inda aka kashe Mataimakin Shugaban...
Rundunar ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya ta nesanta kanta daga rahotannin da ke yawo cewa an yi yunkurin kashe wani jami’in Rundunar Ruwa, Lt. Ahmed Yerima,...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Edo ta kama dalibai 21 na makarantar Ogioma Public Secondary School da ake zargi da shiga ƙungiyoyin asiri. An kama su ne...
Gwamnatin jihar Sokoto ta fara aikin gaggawa bayan bullar cutar amai da gudawa (cholera) a kananan hukumomi 12 na jihar. Cutar ta bayyana ne a farkon...
Dr. Kabiru Turaki (SAN) daga jihar Kebbi ya lashe zaben shugaban jam’iyyar PDP na ƙasa a babban taron zaben da aka gudanar a Ibadan, babban birnin...
Shugaba Bola Tinubu na dab da fitar da jerin sunayen sabbin jakadun Najeriya zuwa manyan ƙasashe a makonni masu zuwa, bayan jinkirin da ya ɗauki fiye...
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya bayyana cewa zai bar jam’iyyar PDP mai adawa ya koma jam’iyyar APC mai mulki a ranar Laraba mai zuwa, 19...
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake jaddada cewa Muhammadu Sanusi II shi ne sarkin Kano na gaskiya da gwamnati da al’ummar jihar ke...
Shugaban Hukumar NDLEA, Birgediya Janar Mohamed Buba Marwa (rtd.), ya sake aika gargaɗi mai tsanani ga manyan barayin miyagun ƙwayoyi da masu safarar su, yana mai...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnati ta kammala dukkan shirye-shiryen gabatar da kasafin kuɗi na shekarar 2026, wanda ya kai adadin Naira...