Connect with us

Featured

Gwamna Abba Zai Gabatar Da Kasafin 2026 Na Naira Triliyan Ɗaya

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnati ta kammala dukkan shirye-shiryen gabatar da kasafin kuɗi na shekarar 2026, wanda ya kai adadin Naira triliyan 1, kasafi mafi girma a tarihin jihar. Ya bayyana haka ne yayin bude Taron Majalisar Zartarwa ta Musamman, inda ya ce wannan adadi ya nuna ƙudirin gwamnati na gudanar da manyan ayyuka da inganta cigaban tattalin arziki da jin daɗin al’umma.

Gwamnan ya ce ƙarin kudaden shiga daga cikin gida da matakan hana ɓata-ɓatar kudade ne suka ba da damar wannan tsare-tsare. Ya yi nuni da cewa gwamnatin Kano na inganta hanyoyin tara kudade da tabbatar da cewa kowane kobo ya tafi inda ya dace, domin aiwatar da manyan ayyuka na dogon lokaci.

A cewar Gwamna Yusuf, kasafin zai fi mayar da hankali ne kan bangaren gidaje, aikin gona, ilimi, lafiya, da kuma tallafawa kanana da matsakaitan masana’antu. Wannan, in ji shi, zai taimaka wajen bunƙasa tattalin arziki, ƙara samar da ayyukan yi, da gina hanyoyin dogaro da kai ga al’umma.

Ya ce za a mika kasafin ga Majalisar Dokokin Jihar Kano domin nazari da amincewa. Idan aka amince, zai kasance kasafin kuɗi na farko da kowace jiha ta Arewa ta taba gabatarwa da ya kai N1 triliyan, abin da gwamnatin Kano ke ganin zai zama tubalin sauyi ga makomar jihar.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet