Najeriya ta yi asarar gangar danyen mai kusan miliyan 619.7 wanda darajarsa ta kai dala biliyan 46.16 tsakanin shekarar 2009 zuwa 2020, a cewar wani sabon...
Babbar Kotun Tarayya da ke Warri, Jihar Delta, ta ba da umarnin dakatar da rundunar ‘yan sandan Najeriya da Sufeto Janar na ‘yan sanda daga aiwatar...
Firaministan ƙasar Ethiopia, Abiy Ahmed, ya sanar da cewa gwamnati ta haramta shigar da manyan motoci masu amfani da man fetur zuwa ƙasar. Abiy ya bayyana...
Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta yi tir da matakin rundunar ‘yan sanda na fara tilasta samun lasisin gilashin mota mai duhu (tinted glass permit), tana mai...
Shugaban Majalisar Wakilai ta Ƙasa, Tajudeen Abbas, ya tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu ya himmatu wajen tabbatar da cewa zaɓen 2027 zai fi na 2023...
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta lalata gurbatattun magunguna da kayayyakin jabu, da waɗanda wa’adin aikin su ya ƙare da kimar su...
A Kano-based socio-political organization, One Kano Agenda, has accused the Federal Government of undermining Nigeria’s 65th Independence Day celebration in the state through what it described...
Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin jagorancin mai shari’a James Omotosho, ta yi watsi da ƙarar da Belema Briggs da wasu mutum huɗu suka...
Rahoton binciken jaridar Daily Trust ya gano cewa akalla makarantu fiye da 180 a jihohin Arewacin Najeriya aka rufe saboda hare-haren ’yan ta’adda da matsalar tsaro....
Ƙungiyar ma’aikatan manyan jami’an mai da iskar gas a Najeriya (PENGASSAN) ta bayyana cewa ba ta sanya hannu kan yarjejeniyar da ta kawo ƙarshen yajin aikin...