Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin kafa wasu yankunan makamashi na musamman, wato Energy Zones, domin samar da wutar lantarki na tsawon sa’o’i 24 a manyan...
Gwamnatin Najeriya ta ayyana Alhamis, 1 ga Oktoba, 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin cika shekaru 66 da samun ’yancin kan ƙasar.Ministan Harkokin Cikin Gida,...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nuna rashin jin dadinsa kan lalata fastocin Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da wasu magoya bayansa suka yi,...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya ce yana cikin ƙoshin lafiya, kuma a shirye yake ya koma bakin aiki, bayan kammala hutun aiki da yayi na...
Akalla mutane uku ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka jikkata, sakamakon turmutsitsin jama’a da ya faru a Gidan Gwamnatin Jihar Neja da...
Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya lashe sabon zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP, inda ya zama ɗan takarar jam’iyyar na neman kujerar gwamnan jihar Gombe...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya yi alkawarin cewa gwamnatinsa za ta dawo da tallafin man fetur idan aka zaɓe shi a...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi gargadin cewa talauci na iya ƙara ta’azzara a Arewa tare da samun koma baya a wasu...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ci gaba da ciyo sabbin basussuka, yayin da ‘yan Najeriya ke cigaba da...
Makonni biyu bayan da ‘yan bindiga suka sace limaman Juma’a biyar a Jihar Zamfara, har yanzu ba a san inda suke ba. An sace su ne...