Shugaban Jam’iyyar ADC na ƙasa, Sanata David Mark, ya ce jam’iyyar ba za ta amince a yi mata maguɗi a zaɓukan 2027 ba. Mark ya bayyana...
Mai bai wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin sadarwa da manufofi, Daniel Bwala, ya amince cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Tinubu ta...
The Kano State Commissioner for Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, PhD, has inaugurated the Kano Intellectuals Forum at the Aminu Kano College of...
Kwamitin kar-ta-kwana na yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi da daba a Kano, karkashin jagorancin Muhyi Magaji Rimin Gado Esq. ya samu nasarar kama wani hamshakin...
The Kano State Commissioner of Police, CP Ibrahim Adamu Bakori, has commended the 15th Emir of Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, for his respect for the...
Wata kotun majistare da ke Maiduguri, jihar Borno, ta bayar da belin mutane biyar da aka kama ranar 25 ga Satumba bisa zargin sanya T-shirts masu...
Allah ya yi wa Babban Sakataren Majalisar Ƙoli kan Harkokin Shari’ar Musulunci a Najeriya, Mallam Nafiu Baba-Ahmed, rasuwa bayan doguwar jinya. Ya rasu ne ranar Talata...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) za ta bayyana matsayinta a yau Talata kan makomar wasu ’yan takarar jam’iyyun siyasa, bayan hukuncin Kotun Ƙoli...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya ayyana zaman makoki na kwanaki uku sakamakon hatsarin jirgin soji da ya yi sanadin mutuwar mutane 32 a jihar Ondo.Tinubu ya...
From, Sani Gazas Chinade DamaturuYobe State Governor, Hon. Mai Mala Buni, CON, has condoled with the family of the late twin sisters, Dr. Hadiya Usman (Hassana)...