Fadar Shugaban Ƙasa ta ce babu gudu ba ja da baya kan batun komawa tsarin tallafin man fetur da aka cire, tana mai cewa dawo da...
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce hannun jarin Matatar Man Dangote da ake sayarwa a kan N525 a halin yanzu, na iya tashi zuwa...
Matatar Man Dangote ta yi gargadin cewa sake dawo da tallafin man fetur ko sanya iyaka kan farashin mai na iya rage ribar da take samu,...
Majalisar Dokokin Najeriya ta dakatar da dukkan ziyarar aiki zuwa Afirka ta Kudu, tare da umartar ’yan majalisa da jami’anta da su kaurace wa duk wasu...
Wani rahoton Binciken Kudi na Gwamnatin Tarayya ya ce Ma’aikatar Sufurin Jiragen Sama da Ci gaban Sararin Samaniya ta kashe Naira Miliyan 522,490,349 wajen sayen bindigogi...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta yi barazanar sake fara yajin aikin ƙasa baki ɗaya, idan gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi ba su gaggauta magance matsalolin...
Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta ce za ta tara kuɗin gudanar da yaƙin neman zaɓenta na 2027 ne ta hanyar gudummawar talakawan Najeriya, maimakon dogaro...
Shugaban Amurka Donald Trump, ya yi alkawarin bai wa kowane babba ɗan ƙasar Amurka dala 5,000, idan jam’iyyar Republican ta samu rinjaye a Majalisar Wakilai da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane biyu, da ake zargi da hannu a mutuwar Ibrahim Khalil Danshagamu, mazaunin unguwar Gaida da ke Karamar...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya, ta kama wata mata mai suna Hafsat Abubakar, mai shekaru 27, bisa zargin ƙirƙira da yaɗa takardar ƙarya, da ke nuna cewa...