Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe shugaban jam’iyyar APC na mazabar Rantan da ke ƙaramar hukumar Bebeji a jihar Kano, Alhaji...
Binciken bayanan kashe kuɗaɗen gwamnati ya nuna cewa Fadar Shugaban Ƙasa ta kashe Naira biliyan 37.64 kan tafiye-tafiyen cikin gida da na ƙasashen waje, tare da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Tinubu kan tafiyarsa Turai domin hutun makonni uku. Ya ce bai dace shugaban...
Gwamnonin jam’iyyar APC sun sha alwashin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu a jihohinsu a zaɓen 2027. Gwamnan Imo kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin, Hope Uzodinma, ne...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta ikirarin wani ɗan majalisa cewa cutar diphtheria ta yi sanadin mutuwar yara 50 a ƙaramar hukumar Rano, tana mai cewa mutane...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ba ta karɓi wani sabon bashi ba tun bayan da ya hau mulki a shekarar 2023, duk da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya ce zai kawo ƙarshen matsalar tsaro a Najeriya cikin shekara guda da hawansa mulki, idan ya...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya sha alwashin sake buɗe iyakokin Najeriya idan ya samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar...
Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF), Ibrahim Musa Gusau, ya sanar da yin murabus daga mukaminsa. Gusau ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema...
Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar, ya karrama ’yar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Folashade Tinubu-Ojo, da sarautar gargajiya ta Jakadiyar Kasar Hausa.Haka kuma, Sarkin ya...