Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan rahotannin da ke cewa wasu matasa...
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Yobe, Muhammad Gadaka, ya buƙaci matan auren da mazajensu suka hanasu zaɓar APC a zaɓen 2027 su nemi saki, inda ya...
Gwamnatin Jihar Kano ta yi gargaɗin ɗaukar tsauraran matakai kan duk wanda ya karya dokokin ƙasa ko ya shiga harkar saye da sayar da filaye ba...
Business leaders and media heavyweight in Kano State have applauded the Aliko Dangote Foundation (ADF) for what they described as ‘far-reaching and impactful’ interventions in the...
Shugaban Asibitin Kwararru na Best Choice dake Kano Auwal Lawal Muhammad (Dan Malikin Garo) ya taya gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf da al’ummar jihar Kano...
Ɗan takarar shugabancin Nijeriya na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa zai tabbatar da tura kuɗaɗen da aka ware wa ƙananan hukumomi kai...
Wasu ’yan bindiga sun kai hari a yankin ƙauyen Beli da ke kusa da garin Zarewa a karamar hukumar Rogo ta jihar Kano, inda suka kashe...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta ce ta kori ma’aikatanta sama da 40 cikin shekaru biyu da rabi da suka gabata, sakamakon...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ta kawo ƙarshen taƙaddamar mallakar gonaki, filaye, kangwaye da gidaje a yankin Rimin Zakara, ta hanyar biyan diyya ga dukkan...
Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC) ta ce ta kwato Naira tiriliyan 1.23, dala miliyan 684.48, fam 373,905.78 da kuma...