Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce mulkin jihar ba abu ne mai sauƙi ba, saboda yawan al’ummarta da yanayin kasancewarta mai cike da mutane daga...
Rundunar ’yan sandan Najeriya ta ce jami’ai sama da 15,000 ne za su tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar Osun da za a gudanar ranar...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce zai farfaɗo da matatun man ƙasar da suka jima ba sa aiki, tare da tabbatar da cewa sun koma...
Hukumar Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta ce ta zaɓi tare da amincewa da kamfanonin jiragen sama biyar da za su yi jigilar maniyyatan Najeriya a aikin...
Jam’iyyar ADC mai hamayya a Najeriya ta zargi hukumomin tsaron ƙasar da kitsa shirin kama sakatarenta na ƙasa, Rauf Aregbesola, gabanin zaɓen gwamnan Jihar Osun da...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta amince da kashe Naira biliyan 1,759,250,000 domin sayen babura ƙirar Bajaj guda 1,000 da za a raba wa hukumomin tsaro domin ƙarfafa...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASUU) ta umarci malaman jami’o’i 20 da su fara shirye-shiryen shiga yajin aikin gama-gari, bisa zargin gazawar gwamnatin tarayya da wasu gwamnatocin...
Shugaban Majalisar Malamai ta Ƙungiyar Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, ya ce ya daɗe yana goyon bayan a samu shugaban ƙasa da mataimakinsa Musulmi, tun...
Shugaban Majalisar Malamai ta Ƙungiyar Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, ya ce ya daɗe yana goyon bayan a samu shugaban ƙasa da mataimakinsa Musulmi, tun...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026.Jihohin sun...