Hajiya Binta Ibrahim, mother of former Chairman of the Nigeria Union of Journalists (NUJ), Kano State Council, Comrade Abbas Ibrahim, has died at the age of...
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 11 da ke Bompai ta yanke wa Umar Auwal da Yakubu Dayyabu hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samunsu da...
Former Kano State Commissioner for Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, has declared his unwavering loyalty to Governor Abba Kabir Yusuf, saying he would...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige shugabancin jam’iyyar ADC ƙarƙashin jagorancin Sanata David Mark, tare da soke dukkan matakan da shugabancin ya ɗauka a...
Daga Sani Gazas Chinade DamaturuHukumar raya yankin arewa maso gabas ta gudanar da taron masu ruwa da tsaki a Damaturu gabanin shirin gwamnatin tarayya na tura...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin kawo ƙarshen matsalar tsaro, dawo da fata a zukatan ’yan Najeriya tare da sauƙaƙa tsadar rayuwa...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci a sauya kwamishinan ’yan sandan jihar, Ibrahim Bakori, tare da jami’an ’yan sanda 18 masu kula da ofisoshin ’yan...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, zai jagoranci ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC a jihar Sakkwato, yayin da jam’iyyar ke...
Ministan Ilimi na Najeriya, Tunji Alausa, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kammala karatunsa a Jami’ar Chicago State da ke Amurka da digiri mai...
Ɗan jam’iyyar Democrat, Abdul El-Sayed, ya samu nasarar lashe zaɓen kujerar Sanatan Amurka mai wakiltar jihar Michigan, kamar yadda hasashen kafafen yaɗa labarai ya nuna.Kamfanin dillancin...