A yau Asabar 2 ga watan Afrilun shekarar 2022 ne Musulman duniya suka fara azumin Watan Ramadan na shekarar 1443 bayan hijira.A don haka ne Kakaki...
Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun fitar da sanarwar tabbatar da ganin watan Azumin Ramadan a wasu yankunan ƙasar. Wannan na nufin gobe Asabar 2 ga watan...
Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar wanda shi ne shugaban majalisar koli kan harkokin addinin Musulunci ta Najeriya, ya buƙaci al’ummah Musulmi su soma duba sabon...
Ƙungiyar Taliban ta umarci kamfanonin jiragen saman Kasar Afghanistan da su dakatar da yin bulaguro da matan da basa tare da muharramansu.A baya-bayan nan Taliban ta...
Ƙasar Saudiyya ta ƙaddamar da wata manhaja ta neman bizar Hajji da Ummara ta wayar salula a Birtaniya.Saudiya ce ƙasa ta farko a duniya da ta...
Hukumomi a Saudiyya sun ce dubun dubatar masu ibada ne za su gudanar da aikin Hajji na bana, saɓanin adadi ƙalilan da suka yi aikin na...
Babban Halifan Sheikh Ibrahim Niass, Sheikh Mahi Niass, ya naɗa tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll a matsayin shugaban ɗariƙar Tijjaniyya na Nijeriya a hukumance.A cikin...
Gwamnatin ƙasar Saudiyya ta ɗage takunkumin da ta sanya wa Nijeriya na hana ƴan ƙasar shiga ƙasarta saboda annobar korona.Matakin ya shafi ƙasashen Afghanistan da Afirka...
Wasu rahotanni daga ƙasar Afghanistan sun bayyana cewa an jefe wani mutum da wata mata bayan da a ka kama su da laifin aikata yi zina...
Jami’a Oxford da ke ƙasar Birtaniya ta gayyaci fitaccen ɗan jaridar nan na jihar Kano, Ali Abubakar Sadiq, domin ya gabatar da wata kasida akan addinin...