Hukumar Hisbah mai tabbatar da dokokin Shari’ar Musulunci a Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta fasa kwalabar barasa ko giya kusan miliyan huɗu.Kwamandan Hisba Harun...
Ranar 1 ga watan Fabrairu, mata Musulmi a duniya na bikin ranar a matsayin ranar sanya Hijabi ta duniya.Matashiyar Musulma, Nazma Khan ƴar asalin ƙasar Amurka...
Gwamna Atiku Bagudu na Jihar Kebbi ya ce gwamnatin jihar ta saki Naira miliyan 220 domin gina masallaci, da za a laƙanawa suna Sarki Muhammadu Bello...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kai sumame shagunan da ake sayar da shisha a kan titin Bompai da ke jihar Kano a jiya Laraba, inda...
Majalisar Shura ta addinin Musulunci a jihar Taraba ta yi zargin gwamnan jihar Mista Darius Ishaku da nuna wariya ga al’ummar Musulman jihar a harkar rabon...
Babbar sakatariyar hukumar kasa da safayo ta jihar Kano Dr Zainab Ibrahim Baraje ta bayyana haka ne a tattaunawar ta da KakakiHausa a wajen taron Saukar...
Babban ladabin da ya kamata a fara kula da shi yayin karanta Alkur’ani mai girma shi ne a san cewa Alkur’ani magance ta Allah madaukakin Sarki,...
Ministan Sadarwa Farfesa Isa Ali Pantami ya hori mahaifan Hanifah Abubakar, yarinya ƴar shekara 5 da malamin makarantar su ya yi wa kisan gilla.Pantami ya yiwa...
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kira ga shugabannin siyasa da na gargajiya da na addini da su hada kai wajen ganin an...
Kaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ya bayar da gudummawar dalar Amurka 1,500 ga wani masallaci a garin Garoua ranar Juma’a bayan kammala sallar Juma’a.Masallacin, wanda...