Shugaban Majalisar Malamai ta Ƙungiyar Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, ya ce ya daɗe yana goyon bayan a samu shugaban ƙasa da mataimakinsa Musulmi, tun...
Shugaban Majalisar Malamai ta Ƙungiyar Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, ya ce ya daɗe yana goyon bayan a samu shugaban ƙasa da mataimakinsa Musulmi, tun...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa za a gudanar da auren mutum 1,500 da za su ci gajiyar shirin auren gata daga ranar 6 zuwa...
Majalisar Shurar Ɗariƙar Tijjaniyya ta bayyana goyon bayanta ga sake zaɓen Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a wa’adi na biyu. Hakan na ƙunshe ne cikin...
Babbar Kotun Jihar Kano mai sauraron ƙorafe-ƙorafen ɗaukaka ƙara ta saurari ƙarar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya shigar, yana ƙalubalantar hukuncin kisa da Kotun Shari’ar...
Wasu fusatattun matasa sun kashe wata matar aure tare da kona ta da ranta a garin Maraban Jos da ke Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna,...
Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta ce babu hujjar da ke nuna ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya, tana mai bayyana cewa matsalar rashin...
By Abubakar Dangambo Madinah Al-Munawwarah, the radiant city of the Prophet Muhammad (peace be upon him), occupies a unique place in the hearts of Muslims across...
Za a fara jigilar alhazan Najeriya da suka halarci aikin Hajjin bana zuwa gida a yau Laraba 03 ga Yuni, inda alhazan Jihar Nasarawa za su...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Laraba 27 da Alhamis 28 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranakun hutu domin bikin Eid-el-Kabir. Ministan Harkokin Cikin Gida,...