Hukumar Alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da cewa an rage kudin aikin Hajji na shekarar 2026, bayan shawarar da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya...
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta kammala binciken otel da cibiyoyin girke-girke a birnin Madina a kokarinta na tabbatar da ingantattun shirye-shirye tun da wuri don...
Wani gungu na ƙungiyoyin addini da suka haɗa da Interfaith Partners for Peace and Development, Fityanul Islam, Tijjaniyya Youth Enlightenment Foundation da wasu ƙungiyoyin Kadiriyya da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama akalla mutum 25 da ake zargi da shirya bukin auren jinsi a yankin Hotoro dake cikin birnin Kano. Mataimakin...
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Dijital na Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami, zai gabatar da jawabi a taron shekara-shekara na Nigeria Muslim Forum UK (NMFUK)...
Kwamitin shirya taron Yaumur-rasul ya bayyana cewa an ɗage gudanar da taron zuwa wani lokaci na gaba, bisa shawarwarin da aka samu daga hukumomin tsaro. A...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa ta fara shirye-shiryen ɗaura aure tsakanin sanannun masu amfani da TikTok, Ashiru Idris (Maiwushirya) da Basira (Ƴarguda), bisa...
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana cewa hukumomin Saudiyya sun rage yawan kujerun da aka ware wa Najeriya daga 95,000 zuwa kusan 67,000 a aikin...
Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya (NCoS), reshen Jihar Kano, ta bayyana cewa canjin wuri da aka yiwa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara daga gidan yari...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu matasa biyar, ciki har da amarya da ango, bisa zargin gudanar da auren bogi ba tare da amincewar...