Babban Malamin Musulunci a Kasar nan, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya faɗi wasu abubuwa biyar da ya ce ya kamata ‘ya’ya su dinga yi wa iyayensu...
Ƙungiyar IZALA ta tara kudi kimanin Naira miliyan ɗari da sha biyu ( ₦ 112,000,000.00) wajen tattara fatun layya da jama’a suka taimaka a layyar shekarar...
Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da aka yanke wa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin yin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ya kori lauyansa....
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta sanar da cewa ranar 15 ga watan nan da muke ciki na Mayu za a fara...
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana shirin mayar da hukumar jin dadin alhazai ta jihar zuwa babbar hukumar. Gwamna Babagana Zulum, wanda ya sanar da hakan a...
Majalisar Wakilan Kasar nan ta nemi Hukumar jin dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON) da ta yi bayani game da shirye-shiryenta na gudanar da aikin Hajjin bana...
Wasu jihohin arewacin Kasar nan 7 sun sanar da ware kuadden da yawansu ya kai naira biliyan 28 da dubu 300 don ciyar da al’ummominsu a...
Dakarun Hukumar Hisbah ta Jihar Kano sun samu nasarar kama wasu matasa 12 da ake zargin ba kin yin Azumin wannan wata na Ramadana. Hukumar Hisbar...
Hukumar Jin dadin alhazai ta KAsa NAHCON, ta ce shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2024 ya kai kusan kashi 70 cikin 100. Shugaban Hukumar, Alhaji Jalal Ahmad-Arabi,...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Katsina ta sanya Naira miliyan 3 a matsayin kudin ajiya na farko ga kowane maniyyaci da ke son zuwa aikin...