Majalisar Kolin Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA) ta karyata zargin da wasu kafafen yada labarai na waje da masu amfani da kafafen sada zumunta suka...
Gwamnatin Jihar Kano ta ba da umarni ga Hukumar Hisba ta jihar da ta fara shirye-shiryen gudanar da auren mutane 2,000 karkashin shirin auren gata na...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarni ga Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2026 cikin...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jaddada muhimmancin zaman lafiya da haɗin kai tsakanin ’yan Najeriya ba tare da la’akari da bambancin addini ko kabila ba....
Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ta sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu Triumph daga ci gaba da gudanar da wa’azi, har sai an...
Matar Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa lokacin da mijinta ya tsaya takarar shugaban ƙasa a 2023 da tikitin Musulm–Musulm, ta shiga wani yanayi...
Kungiyar Ahlussunnah Wal-Jama’ah ta Jihar Kano ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta nisanci siyasantar da shari’ar Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara, wanda aka samu...
Wasu mazauna birnin Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya sun gudanar da zanga-zangar lumana kan zargin malamin addini, Sheikh Lawan Abubakar Triumph, da yin kalamai kausasa...
Hukumar Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana damuwarta kan yadda maniyyata ke jinkirin biyan kudin Hajji, inda ta ce hakan yana iya kawo tsaiko wajen samun...
Shugaban Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), Kwamared Alhasan Yahya Abdul, ya bayyana cewa aikin Hajjin 2025 ya kasance ɗaya daga cikin mafi nasara da aka...