Masana Alkur’ani daga ƙasashe 20 ne za su shiga Gasar Karatun Alƙur’ani ta Duniya da za gudanar a karon farko a Najeriya. Gasar wadda za...
Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar Koli ta harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), Mai Martaba Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana ranar Talata 29 ga watan Afrilu,...
Hukumar da ke umarni da kyakkyawa da hani da mummuna Hisbah ta jihar Kano, ta kai sumame wani gidan biki, inda ta samu nasarar kama wasu...
Ma’aikatar Harkokin Mata ta Jihar Katsina ta sanar da ƙaddamar da bincike kan zarge-zargen da ake yi wa jami’an hukumar Hisbah ta jihar na cin zarafin...
Hukumar da ke umarni da kyakkyawa da hani da mummuna Hisbah ta jihar Yobe ta ce, ta warware rigingimu 565 a cikin watanni 12 da suka...
Wani basakkwace, Musa Abubakar, wanda a bayan nan ya yi ridda saboda zullumin ’yan bindiga masu kai hare-hare da ta’adar garkuwa da mutane, ya sake...
An yi jana’izar marigayi Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi, a Fadar Sarkin Kano da ke Kofar Kudu, inda dubban jama’a suka halarta. Gwamnan Jihar Kano, Abba...
Mai martaba sarkin Kano na 16 Khalifa Muhammad Sunusi na II ya yi kira da a dauki kwakwarren mataki kan batun kisan ‘yan jihar Kano...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya umarci al’umma da su fara duban watan Shawwal daga gobe Asabar, 29 ga watan Ramadan 1446,...
Gwamnatin Jihar Yobe ta kafa cibiyoyin bayar da abinci 85 domin samar wa almajirai abinci a dukkanin Ƙananan Hukumomin 17 na jihar, a lokacin azumin Ramadan....