Hukumar Jin Dadin Alhazai ta jihar Kaduna ta baiwa maniyyata fiye da 2,000 a jihar wa’adin kwanaki 10 da su kammala biyan Naira miliyan 2.919...
Wani matashi ɗan ƙasar Masar Omar Mohammad Hussein, ya lashe gasar musabaƙar karatun Alƙur’ani mai girma ta duniya da aka yi a Tanzania. Rahotonni sun bayyana...
Hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON, ta ce, a bana maniyyata aikin hajjin za su biya Naira miliyan biyu da dubu ɗari takwas da...
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta ce kowane maniyyacin aikin hajjin shekarar 2023 zai biya mafi karancin Naira miliyan 2.89. Shugaban Hukumar NAHCON, Zikrullah Hassan...
Wani Malamin addinin Islama da ke Abuja, Sheikh Yahya Al-Yolawi ya bukaci daukacin al’ummar Musulmi musamman masu hannu da shuni da su kara zage damtse...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi watsi da ra’ayoyin da aka samu dangane da auren matar da ta auri tsohon mai neman auren ‘yarta a...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta ce ta shirya shirin wayar da kan alhazai na duk mako a cibiyoyi 16 na mahajjata na...
An sauke kwamishinan harkokin addini na jihar Kano, Dakta Muhammad Tahar Adam (Baba Impossible) daga mukaminsa. Kano Focus ta rahoto cewa kwamishinan yada labarai da...
Hukumar jin dadin alhazai ta Kasa NAHCON a ranar Talata ta ce ta samu maido da kudi SR542,033 (Naira 107,864,567) daga kasar Saudiyya kan rashin...
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar dakile auren da aka shirya daurawa a tsakanin, Mujahid da Abba wadan da ake zargi da “Yan daudu...