Connect with us

Addini

Hisbah Ta Kama Mutum 25 Da Ake Zargi Da Shirya Auren Jinsi a Kano

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama akalla mutum 25 da ake zargi da shirya bukin auren jinsi a yankin Hotoro dake cikin birnin Kano. Mataimakin Kwamandan Hukumar Mujahedeen Aminudeen, ne ya tabbatar da hakan cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a ranar Lahadi 26 ga Oktoba, 2025.

Aminudeen ya bayyana cewa jami’an hukumar sun samu rahoton cewa wasu mutane na shirin gudanar da auren jinsi a wani dakin taro mai suna Fatima Event Centre da ke Hotoro bypass, inda nan take suka kai samame suka cafke mutum 18 maza da kuma mata 7 a wajen.

Ya ce daga cikin wadanda aka kama har da wanda ake zargin shi ne ango, tare da wasu daga unguwannin Sheka, Yar Gaya, da Kofar Nasarawa. Ya kara da cewa hukumar ba za ta zura ido ta bar irin wadannan ayyukan da suka saba wa al’ada da addini su wanzu a Kano ba.

Hisbah ta kuma roki jama’ar jihar da su ci gaba da bayar da rahoto kan duk wani aiki da ya sabawa tarbiyya, tana mai jaddada aniyar ta na ci gaba da gudanar da samame a wuraren da ake zargin ana aikata abin da ta kira da “munanan dabi’u”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet