Wani sabon rikici ya barkewa a jihar Adamawa, bayan samu wasu hare-hare a kauyukan Lafiya da Boshikiri da ke cikin kananan hukumomin Lamurde da Guyuk na...
Gwamnatin Jihar Yobe, ta sanar da rufe kasuwannin garuruwan Katarko, Kukareta da Buni Yadi saboda barazanar matsalar tsaro Wannan mataki na ɗaya daga cikin hanyoyin da...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa gamayyar jamiyyun adawa a Najeriya da su ka rungumi...
A coalition of APC groups in Kano namely “APC kadangaren Bakin Tulu and “APC ‘yan Takwas has submitted a formal request to the Acting national chairman...
Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa wato National primary health care development agency ta ce Najeriya na bukatar dala biliyan daya cikin shekaru...
A shirye-shiryen da hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) take take yi gabanin babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027, ta bayyana shirin ta na fitar da ƙarin...
Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da kammala jigilar mahajjatan Najeriya daga Ƙasar Saudiyya bayan kammala aikin Hajjin shekarar 2025. A cikin wata sanarwa...
Asibitin Kwararru Na Best Choice Ya Rage Kaso 50 na kuɗaɗen ayyukansu na yau da kullum, wanda suka haɗa da kudin ganin likita kudin Gado da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta tabbatar da mutuwar wani matashi da aka tsinci gawarsa a wani rami sakamakon mamakon ruwan da aka tafka a safiyar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta fitar da gargadi ga jama’a, musamman matasa, dangane da wata sabuwar dabi’ar hawa ƙarfen sabis domin kawai neman suna. A...