Masana Alkur’ani daga ƙasashe 20 ne za su shiga Gasar Karatun Alƙur’ani ta Duniya da za gudanar a karon farko a Najeriya.Gasar wadda za ta gudana...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, ICPC, ta ce ta tabbatar da rashin daidaito a tsarin tafiyar da shirin rancen dalibai.Daraktan wayar...
Ƙungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta ce za ta yi amfani dabaru daban-daban ta ƙarfi da lalama wajen tunkarar matsalolin tsaro da suka addabi yankin.Ƙungiyar...
Rundunar tsaro ta hadin gwiwa a hedkwatar dake arewa maso gabas mai taken Operation HADIN KAI Maiduguri, ta ce ɗaya daga cikin wuraren ajiyar alburusan ta...
Majiyoyin tsaro sun tabbatar da cewa wani abun fashewa ya fashe a barikin sojoji na Giwa da ke Maiduguri, kuma an shawo kan lamarin tun karfe...
Forum of former APC Councilors in Kano have commended Governor Abba Kabir Yusuf for approving over N15 Billion Naira to settle their outstanding severance packages and...
Zababben shugaban karamar hukumar Rimin Gado, Alhaji Muhd Sani Salisu Jili, ya kaddamar da aikin gina titi mai tsawon kilomita 5 wanda zai ratsa Dutsen Gambori,...
Wata gobara da ta tashi da tsakar dare talalata sama da shaguna 500 a kasuwar Terminus da ke Jos a jihar Filato.Misis Joyce Ramnap, kwamishinan yada...
Hukumar sojin Nijeriya ta naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙin da take yi da ‘yan ta’adda a arewa maso gabashin ƙasar.Wannan na zuwa ne bayan...
Rayukan al’umma gami da dukiya musamman na ababen hawa na ci gaba da salwanta a Mahadar hanya ta yankin Tipper-garage da ke Dutse-Baupma, da ke kan...