Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke wa wani shahararren mai sana’ar gyaran fuska, Abdullahi Musa Huseini, wanda aka fi sani da Amuscap,...
Kimanin wata guda ya rage a fara jigilar maniyyatan kasar nan zuwa aikin hajjin 2025, rikici ya barke a hukumar alhazai ta kasa (NAHCON) yayin da...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya bayyana cewar sabbin hare-haren Boko Haram da garkuwa da mutane a garuruwa kusan a kowace rana ba tare da...
Mai martaba Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II, ya amince da wasu muhimman nade-nade na gargajiya a majalisar masarautar Kano, bayan rasuwar Galadiman Kano,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta fitar da sunayen wadanda suka gaza sabunta takardun filayensu a ci gaba da aikin sake tantance filaye a jihar.Kwamishinan...
Daga Abdullahi Alhassan, KadunaAn shiga murna a jihar Kaduna bayan Gwamna Uba Sani ya kaddamar da yankin sarrafa amfanin gona na musamman na farko a Najeriya—Special...
By Amb. Abbas Abdullahi Yakasai cissp ipmaIt is deeply unfortunate and disappointing to witness a group referred to as Northern Women Lawyers Congress, an association that...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta rahotannin da suke yawo, cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya sallami Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa mai zaman kanta (INEC), Farfesa...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan a ranar Litinin ta tarwatsa masu zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu da hayaki mai sa hawaye a unguwar Maitama da ke...
Zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaban Kasa Bola Tinubu ta ɓarke a wasu manyan biranen Kasar nan da suka haɗa da Abuja da Legas da kuma Fatakwal.Zanga-zangar...