Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba.Shugaban Kamfanin UK Entertainment Mal Umar Sani Lawal (Umar Uk)...
Fitaccen Jarumin nan a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu ya ce a lokuta da dama ya kan bi ra’ayin yayansa, maimakon ra’ayinsa...
Fitacciyar Jarumar masan’antar shirya fina-finai ta Kannywood Halima Yusuf da aka fi sani da Halima Atete, na shirye-shirye yin aure kamar yadda jaridar Alfijir ta ruwaito.A...
Wato kotun shari’ar Musulunci da ke Hotoro Masallacin Juma’a a Jihar Kano ta bayar da umarnin kamo mata Shahararren jarumin fina-finan Hausa na Kannywood a Najeriya,...
Tauraruwar fina-finan Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta ce daga yanzu ba za ta ci gaba da fitowa a shirin nan mai dogon zango mai suna ‘Labarina’ ba.A...
Fitaccen mawakin Hausa Nazir Ahmad, wanda aka fi sani da Sarkin Waka ya mayar da martani ga masu yada jita-jitar cewa ya mutu a hatsarin mota.A...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta dawo Kannywood, bayan shafe shekaru goma sha huɗu da daina sana’ar.Dawowar Fati ta kasance tare da fatan alheri daga...