Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed, ya ce gwamnatin tarayya za ta duba yuwuwar neman a sake duba kudaden dala 35,000 da Masar ta nema...
Babban bankin Najeriya ya fitar da wani jagora ga abokan huldar bankuna da sauran su kan yadda da kuma inda za su iya shigar da kara...
Babban Bankin Najeriya CBN ya ba da umarnin rage kuɗin da bankunan ƙasar ke caza yayin cire kuɗi ta ATM da kuma tura kuɗin ta intanet...
Wadanda gobarar ta shafa a babbar kasuwar Mokwa ta jihar Neja, sun yi kira ga gwamnati da ta kawo musu dauki bayan sun yi asarar kayayyaki...
An kama wasu mutane 8 da ake zargin barayin ne masu fasa bututun mai ne a karamar hukumar Akuku-Toru da ke jihar Ribas, yayin da gwamnatin...
Sabbin jiragen kasa guda biyu masu sauri da gwamnatin jihar Legas ta saya a baya-bayan nan za su fara aiki nan da watanni hudu na shekara,...
Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya bukaci masu sana’ar gine-gine da su rage farashin kayayyakin gine-gine domin amfanin talakawan Najeriya.A cewar sanarwar da...
Ofishin Jakadancin Amurka (US) a Najeriya ya tsawaita aikin biyan biza zuwa Satumba 2023 domin karbar masu neman bizar da ke fuskantar matsala wajen yin alƙawarin...
Rashin aikin yi ya ragu sosai a Spain a cikin 2021, kusan kashi uku cikin dari ya fadi zuwa adadin da ba a gani ba tun...
Hukumomin Hadaddiyar Daular Larabawa sun ce za a dage dokar takaita zirga-zirgar jiragen sama daga Najeriya da wasu kasashen Afirka 11 a ranar Asabar.Hukumar Ba da...