Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Najeriya ta bukaci naira tiriliyan uku (N3,000,000,000,000) a matsayin tallafin mai na shekarar 2022.Ministar Kudi, Kasafin Kudi, da Tsare-tsare...
Babban filin tashi da saukar jiragen sama na Turai da ke Istanbul “a hankali” yana cigaba da aiki kamar yadda aka saba bayan da guguwar iska...
Gwamnatin tarayya na shirin tsawaita dakatarwar da ta yi na cire tallafin man fetur da watanni 18.Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Mista Timipre Sylva ne ya...
Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa (NEC) ta ce har yanzu ba ta yanke shawara kan batun cire tallafin man fetur ba saboda ana ci gaba da...
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ta ce kayan masarufi sun yi tashin gwauron-zabi a watan Disambar bara, irinsa na farko a cikin wata takwas.Hukumar ta ce...
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta jaddada cewar, har yanzu dokar hana goyo a babura masu ƙafa biyu ta na nan daram a jihar.Mai...
Ana sa ran tattalin arzikin Najeriya zai karu da kashi 2.5 cikin 100 a shekarar 2022 sannan kuma da wani kashi 0.3 a shekara mai zuwa,...
Matuƙa baburan adaidaita-sahu sun janye yajin aikin da su ka fara shi tun a ranar Litinin.Ƴan adaidaita-sahun sun tsunduma yajin aiki ne domin nuna rashin goyon...
Yajin aikin da masu sana’ar tuka babura masu kafa uku a jihar Kano ya share fagen komawar mahaya Okada, wadanda ake kira Achaba a jihar.Sai dai...
Lauyan da ke kare gamayyar ƙungiyoyin matuƙa Baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano, Abba Hikima, ya bayyana cewa har kawo yanzu mambobin kungiyar ba su janye...