Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta bayyana gaskiyar batun zargin shirin juyin mulki da ake yadawa a ƙasar, tana...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yabawa Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) bisa nasarorin da ta samu a yaƙin da take da...
Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) tare da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun haɗa kai domin neman mafita ta dindindin ga matsalolin da ke haifar da rikice-rikicen...
Hukumar Kiyaye Lafiyar Hanya ta Ƙasa (FRSC) ta bayyana cewa mutane 3,433 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 22,162 suka jikkata a hatsarori 6,858 da...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Hukumar EFCC ta ƙwato kadarori da kudade da suka kai fiye da naira biliyan 500 cikin shekaru biyu...
DSP Barau’s Push For Consolidation of Tinubu’s Renewed Hope in Health Sector From Abba Anwar In his unwavering and unmatched effort towards the consolidation of President Bola Ahmed...
Yan sanda a Abuja sun tarwatsa masu zanga-zangar sakin Nnamdi Kanu a ranar Litinin ta hanyar amfani da hayaƙi mai sa hawaye lamarin da ya sa...
Gwamnatocin jihohin Kano, Katsina da Jigawa sun rattaba hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya ta haɗin gwiwa domin bunƙasa kasuwar wutar lantarki a yankin Arewa maso Yamma....
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta bayyana cewa tana sa ran samun amsar gwamnatin tarayya a ranar Litinin, yayin da yajin aikin gargadi na makonni...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta gargadi masu shirin gudanar da zanga-zanga domin neman a saki Mazi Nnamdi Kanu da kada su kusanci Aso Rock da muhallin...