Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta bayyana cewa ta karɓi ‘yan Najeriya 145 da aka kwaso daga Aljeriya bayan sun maƙale a ƙasar....
Shugaban Hukumar Haraji na Ƙasa (FIRS), Zacch Adedeji, ya bayyana cewa duk da ƙaruwa da aka samu a bangaren harajin cikin gida, gwamnatin tarayya za ta...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Bauchi ta kama wani malamin makarantar allo mai shekaru 28, Lawal Nasiru, bisa zargin daure ɗalibinsa da igiya tare da yi...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta cafke mutane 14 da ake zargi da hannu a wasu manyan laifuka biyu, wadanda su ka hada da sata da...
Majalisar Wakilai ta tabbatar da cikakken goyon bayanta game da yadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke ciyo bashi, inda Kakakin Majalisar, Tajudeen Abbas, ya ce bashi...
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya na runduna ta 6, sun kama mutane 17 da ake zargin masu fasa bututun mai ne, tare da lalata haramtattun matatun mai...
Majalisar Dokokin Jihar Rivers ta ce za ta binciki yadda aka kashe kudaden shiga na watanni shida da suka gabata a lokacin mulkin tsohon shugaban riƙo...
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya zargi shugabannin kasashen Yamma da suka amince da kafa kasar Falasɗinu da mara wa ta’addanci baya. Ya ce Falasɗinawa ba za...
Rundunar ‘Yan Sanda ta jihar Jigawa ta sanar da cewa daga ranar 2 ga Oktoba, 2025 za a fara aiwatar da dokar hukunta motocin da aka...
Shugaban Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, zai shiga taron manyan jami’ai da za a gudanar a hedikwatar Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) a birnin New York a...