Kwamitin haɗin gwiwa na ƙungiyoyin ma’aikatan jami’o’i a Najeriya SSANU da NASU ya baiwa gwamnatin Najeriya wa’adin mako guda kafin su tsunduma yajin aiki. A wata...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jaddada aniyar gwamnatinsa na yin aiki tare da kungiyoyin fararen hula domin tsara manufofi, sa ido kan ayyuka da...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna (NAFDAC) ta kama magungunan malaria na bogi da kudinsu ya kai sama da Naira biliyan 1.2 a Legas. A...
The Kano State Government has taken a bold step towards reducing the high number of out-of-school children by approving the procurement of free school uniforms worth...
Shugaban Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), Kwamared Alhasan Yahya Abdul, ya bayyana cewa aikin Hajjin 2025 ya kasance ɗaya daga cikin mafi nasara da aka...
Ministan Noma a Najeriya Sanata Abubakar Kyari, ya bayyana cewa farashin kayan abinci ya ragu a fadin Najeriya, sakamakon matakan da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa Najeriya tana dab da samun ci gaba mai ɗorewa a harkar samar da wutar lantarki, tare da shirin tabbatar da wuta...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (Resident Doctors) ta sanar da fara yajin aikin gargadi na kwana biyar daga yau, bayan matsayar da majalisar zartarwar ƙungiyar ta...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin cire kashi 5% na harajin kudin kira da Data. Wannan mataki, a cewar Hukumar Sadarwa ta Ƙasa...
Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta tabbatar da daukar ingantattun matakan tsaro domin gudanar da bikin Takutaha cikin kwanciyar hankali da lumana. Kwamishinan ‘Yan sanda...