Wata tankar gas ta yi karo da mota a kan hanyar Owerri–Onitsha Expressway da ke Jihar Imo, inda mutum 12 suka rasa rayukansu, ciki har da...
A ranar Laraba 10 ga Satumba, 2025. Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya faɗi, lamarin da ya janyo asarar duƙiya a sassa da dama na...
Matatar Mai ta Dangote ta ce yajin aikin direbobin tankar mai ba zai kawo karancin man fetur a Najeriya ba. Kakakin kamfanin, Anthony Chiejina, ya tabbatar...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta amfani da Injin Sare Bishiya ba tare da lasisi ba, wajen sare ko gyaran bishiyoyi, domin yakar sare bishiyoyi...
Fadar shugaban kasa ta karyata kalaman tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, kan yadda bashin Najeriya ke ƙaruwa. Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin...
Kansilan Unguwar Gwantu a Karamar Hukumar Sanga ta Jihar Kaduna, David Ali, ya samu ’yanci bayan kwanaki hudu a hannun masu garkuwa da mutane. An sace...
Tsohon ɗantakarar gwamnn jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya ce ganin yadda gwamnatin Najeriya a ƙarƙashin Bola Tinubu ke cin bashi, yana ganin gwamnatin za ta...
Majalisar dattawa ta Najeriya ta ƙi amincewa da buƙatar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta Tsakiya kan komawa bakin aiki, inda ta ce har yanzu...
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana matuƙar alhini ga gwamnatin jihar Borno da mutanen Darajamal kan harin ‘yan bindigar da ya yi sanadiyyar rayukan mutane...
Rundunar sojin Colombia ta tabbatar da cewa an yi garkuwa da akalla sojoji 45 a yankin Cauca, wani yanki da ke ƙarƙashin tasirin wani bangare na...