Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Juma’a, 12 ga Satumba, 2025, a matsayin ranar hutu domin bikin Maulud, wato ranar tunawa da haihuwar Annabi Muhammad (Tsira...
Ƙungiyar Likitoci ta (NARD) ta sake baiwa gwamnatin tarayya wa’adin awanni 24 domin biyan buƙatun da ta jima tana nema, bayan karewar tsohon wa’adin kwana goma...
Hukumar (NABTEB) ta fitar da sakamakon jarabawar NBC/NTC na watan Yuni/Yuli na 2025, inda aka samu ci gaba sosai wajen yawan ɗaliban da suka rubuta da...
Hukumar NDLEA reshen Kano ta kama tabar wiwi mai nauyin kilo 112, bayan wani hatsarin mota da ya auku a Gadar Tamburawa, kan titin Zariya–Kano. Hukumar...
Shugaban Ghana, John Dramani Mahama, ya bayyana cewa kasar ta fara karɓar ‘yan ƙasashen Afirka ta Yamma da Amurka ta kori, ciki har da ‘yan Najeriya....
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayar da umarni ga wani kwamitin gwamnatin tarayya da ya aiwatar da matakan gaggawa domin karya farashin kayan abinci a fadin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta nuna rashin jin daɗi kan yaƙin neman zaɓe da wasu jam’iyyun siyasa da ‘yan takara ke gudanarwa...
The Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf has extended heartfelt congratulations to the State Commander-General of Hisbah, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa on the Conferment of...
Daliban Najeriya suna ƙara amfani da fasahar wucin gadi (AI) wajen tallafa musu a karatu, in ji sabbin bayanan binciken Google da aka fitar a ranar...
Kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya (NUPENG) ta dakatar da yajin aikin kwana biyu bayan wani taro da gwamnatin tarayya da kuma kamfanin...