Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanar da ƙarewar dokar ta-baci da ya sanya a Jihar Rivers na watanni shida, inda ya ce gwamnati za ta koma...
Hukumomin Saudi Arabia sun saki wasu ƴan Najeriya uku da aka tsare a birnin Jidda bayan an zarge su da safarar miyagun ƙwayoyi. Mutanen sun haɗa...
Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta gargadi matasa kan yadda karuwar zamba ta intanet ke ɓata sunan Najeriya a idon duniya tare...
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara, ya bayyana Shugaba Bola Tinubu a matsayin wanda zai shahara a tarihi a matsayin babban wanda sauya tattalin arzikin Najeriya....
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabbin tsare-tsaren noma don jawo hankalin masu saka hannun jari da kuma samar da ayyukan yi miliyan 21. Mataimakin Shugaban Kasa...
Dubban Falasdinawa na ci gaba da tserewa daga birnin Gaza, kwana guda bayan Isra’ila ta fara kai farmaki ta ƙasa a wani yunkuri na murkushe mayaƙan...
Fadar Shugaban Ƙasa ta tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa hauhawar farashin kaya zai sauka ƙasa sosai har ya kai ɗigo ɗaya nan gaba kaɗan. Mai ba...
Kamfanin jirgin sama na Air Peace ya sanar da jinkirin tashi da saukar wasu jiragensa a fadin Najeriya sakamakon ruwan sama mai tsanani da aka samu...
Hukumar Kula da Shaidar Zamantakewa ta Ƙasa (NIMC) ta bayyana cewa fiye da ‘yan Najeriya miliyan 123 sun riga sun shiga cikin kundin bayanan shaida na...
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta bayyana cewa farashin kayayyaki a Najeriya ya sake sauka karo na biyar a jere, inda hakan ya kawo ɗan sauƙi...