Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nesanta kansa daga tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, inda ya ce manyan jagororinsa a siyasa sune Shugaba Bola Ahmed...
Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano ta sanar da korar ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Abdulmumin Jibrin Kofa, bisa zargin aikata ayyukan cin amanar jam’iyya da...
Rundunar ƴansandan Najeriya a jihar Kaduna sun buƙaci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana a gabanta domin bayar da bahasi kan zargin tayar da...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Abdulmumin Jibrin, ya bayyana cewa ba abin mamaki ba ne idan ya bar jam’iyyar NNPP. Ya ce shi mutum ne...
Babbar Alkaliyar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu-Aboki, ta umarci sakin fursunoni shida da suka shafe dogon lokaci a kurkuku ba tare da gurfanar da su gaban...
Rikicin tsaro da ya addabi al’ummar Shagari a Jihar Sokoto ya sa matasan yankin suka nuna aniyarsu na shirin daukar makamai domin kare kansu daga hare-haren...
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa manyan sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatinsa ta aiwatar cikin shekaru biyu sun farfado da martabar Najeriya a duniya tare da...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya tashi daga Abuja yau Alhamis, 4 ga Satumba, domin fara hutun shekara ta 2025. Rahoton da fadar shugaban kasa ta...
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta bayyana cewa ta kashe fiye da ‘yan ta’adda 15 a wani samamen jiragen yaki da aka kai a dajin Sambisa,...
Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta fitar da gargaɗi ga jihohi 15 cewa daga 4 zuwa 8 ga Satumba, 2025, wurare 43 a fadin ƙasar na iya...