Kwamitin Zartarwa na Kasa na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya kori tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga cikin jam’iyyar tare da hana shi...
Hukumar Kula da Tsarin Fansho na Ma’aikatan Jihar Jigawa da Kananan Hukumomi ta bayyana cewa ta fitar da fiye da Naira biliyan 1.5 domin biyan hakkokin...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke haramcin da Hukumar Kula da Aikin Yi wa Kasa Hidima (NYSC) ta sanya kan sanya siket ga...
Manyan motoci ɗauke da kayan agaji sun tsallaka Gaza daga Masar bayan samun izini daga Isra’ila.Isra’ilar ta ce ta tsagaita wuta ta ɗan lokaci a wasu...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bayyana cewa har yanzu lokaci bai yi ba da za ta yanke hukunci kan wanda zai zama ɗan takararta na...
Akalla jihohi 12 a Najeriya sun ware kimanin naira biliyan 102 a kasafin kudinsu na shekarar 2025 domin gyaran gidajen gwamnati da ofisoshi, da kuma sayen...
Mai magana da yawun tsohon Shugaban Najeriya Muhammad Buhari, Mallam Garba Shehu, ya bayar da labarin yadda marigayin ya ƙi karɓar wasu kyautuka lokacin yana mulki,...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Maiduguri (UNIMAID), ta bayyana ƙin amincewarta da kuma ƙin lamuntar sauya sunan jami’ar zuwa Muhammadu Buhari University, da...
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata ikirarin da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi cewa an watsar...
Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ya amince da nadin Farfesa Nentawe Yilwalda daga jihar Filato a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa.An...