Babbar Kotun Majistare me lamba 24 dake Zamanta a Harabar Filin Saukar Jiragen Sama na Aminu Kano ta aike da wasu matasa su biyu zuwa gidan...
Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, Dakta Ali Makoda, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan mutuwar wasu dalibai guda biyu a makarantar Government Boarding...
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana shirinsa na rage farashin gas ɗin dafa abinci (LPG) domin ya zama mai sauƙin samu ga talakawa....
Tsohon Antoni Janar kuma Ministan Shari’a na Najeriya na baya bayan nan, Abubakar Malami, ya mayar da martani kan masu suka ga kokarin yaki da cin...
Tsohon Mai Baiwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Shawara kan Harkokin Yada Labarai, Femi Adesina, ya bayyana cewa da ace tsohon shugaban na Najeriya ya dogara kacokan...
Shugaban jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a Jihar Kano, Alhaji Hashimu Dungurawa, ya bayyana cewa jagoran jam’iyyar na kasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, bai yanke...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa jawabin cire tallafin mai da ya yi a ranar rantsar da shi lamari ne mai matukar zafi, amma...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 15 ga Yuli, 2025 a matsayin hutu a fadin kasar domin girmama marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu...
Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta dakatar da zamanta na tsawon sati biyu domin juyayin rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. Majalisar ta ɗage zamanta zuwa ranar...
Iyalan tsohon shugaban ƙasar Najeriya Janar Mohammed Buhari sun tabbatar da rasuwar sa a yammacin wannan rana ta Lahadi 13 ga Yuli, 2025 a wani asibiti...