Hukumar shirya jarrabawa ta Afrika ta Yamma (WAEC) ta karyata rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an soke jarrabawar WASSCE ta shekarar 2025...
Tsohon Shugaban Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana dalilin da yasa bai samu halartar ziyarar ta’aziyyar da Shugaban kasa...
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), Mista Ola Olukoyede, ya ja kunnen ‘yan Najeriya da su daina wulakanta Naira, yana mai...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta karyata rahotannin da ke cewa tana shirin bincikar Shugabar Kungiyar Kananan Hukumomi ta Najeriya (ALGON) reshen jihar, Hajiya Sa’adatu Yusha’u, tana...
Jihar Kano ta kammala shirye-shiryen tarbar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu GCFR a ranar Jumma’a, 18 ga Yuli, 2025, domin jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sauya sunan Jami’ar Maiduguri, inda yanzu ta koma Jami’ar Muhammadu Buhari, domin girmamawa ga tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari. Sanarwar...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kama ɗalibai 11 na Makarantar Sakandare ta Kwana ta Gwamnati da ke Bichi, bisa zargin hannu a kisan wasu...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta musanta wani saƙo da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa an fara daukar ma’aikata don...
Akalla jami’an ‘yan sanda 151 da suka hada da manyan jami’ai daga sassa daban-daban na Najeriya na fuskantar kwamitin ladabtarwa da aka kafa a Hedikwatar Rundunar...
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya ce babu wani dalili da zai sa Najeriya ta ci gaba da fama da ƙarancin wutar lantarki, yana...