A kokarinta na hada kan ’yan jarida masu aiki a kafafen yada labarai na zamani da yanar gizo a jihar Kano, Kano State Online Chapel ta...
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano ta bayyana cewa ta kama mutane 51 tare da kwato makamai da miyagun kwayoyi a wani samamen kamen ‘yan daba da...
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Yankin Arewa Maso Gabas, Mustapha Salihu, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne kaɗai ke da ikon yanke hukunci kan makomar...
“Ya kamata Iran da Isra’ila su cimma yarjejeniya, kuma za a iya hakan,” a cewar shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ƙara da cewa shi zai...
Jami’ar Cité Universitaire de Paris, daya daga cikin fitattun jami’o’i a Faransa da ake darajawa, wacce ke matsayi na 12 a fadin Turai, ta karrama Farfesa...
Babban Hafsan Sojin Kasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bukaci sabbin sojoji da suka kammala horo a Zaria, Jihar Kaduna, da su kasance a koda yaushe...
Aƙalla mutane 100 ne ake fargabar sun rasa rayukansu a wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wa al’ummar Yelewata da ke karamar hukumar...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet ta ce akwai yiwuwar wasu jihohin Najeriya su fuskanci ambaliya a daminar bana.Wata sanarwa da NiMet ta fitar a...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta sanar da ƙarin wa’adin fara tilasta samun lasisin gilashin mota mai duhu ( Tinted Glass) zuwa ranar 12 ga watan Agusta,...
A wani zama na musamman da ta gudanar, Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta amince da karin wa’adin mulkin shugabannin kananan hukumomi daga shekaru biyu zuwa shekaru...