Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa ƙasarsa ta kai wasu hare-hare kan muhimman cibiyoyin nukiliya guda uku da ke cikin Iran.A lokacin da yake...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana alhini da bakin ciki matuka kan kisan mutane 12 ‘yan asalin jihar a gundumar Mangun da ke karamar...
Aƙalla mutane 59 ne suka mutu a wasu mabanbanta hare-hare da suka auku a jihohin Borno, Kano, Kebbi da Filato a ranar Juma’a 20 ga Yuni,...
Fadar shugaban Najeriya ta bayyana cewa sai bayan babban taron jam’iyyar ne Shugaba Tinubu zai zaɓi wanda zai zama mataimakinsa a zaɓen 2027.Mai ba wa shugaban...
A Alhamis din nan 19 ga Yuni, 2025. Babbar Kotun Tarayya da ke Maitama, Abuja, ta bayar da belin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda aka dakatar daga...
Kakakin gwamnatin Rasha, Dmitry Peskov ya shaida wa kamfanin dillancin labaran ƙasar TASS cewa shigar Amurka cikin yaƙin Isra’ila da Iran ka iya haifar da ”mummunar...
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaman ta a Magajin Gari a Jihar Kaduna, ta yanke wa wani mutum mai suna Yusuf Usman hukuncin zama a...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta jaddada kudurinta na tabbatar da zaman lafiya da tsaro a fadin jihar, inda ta bayyana cewa a shirye take ta tattaunawa da...
Majalisar Dokoki ta kasa ta ce ta aike wa Shugaban Kasa Bola Tinubu kudurorin dokar harajin da ta amince da su a hukumance domin ya rattaba...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta kammala shirye-shirye domin fara kwaso ‘yan Najeriya wadanda suka makale a kasashen Isra’ila da Iran, sakamakon rikicin da ke...