Matashin nan ɗan Asalin jihar Kano da ya wakilci Najeriya a Musabaqar Duniya da aka yi a Amerika, yayi nasarar samu mataki na hudu 4.Bashir Bature...
Rundunar Sojojin Najeriya ta tabbatar da cafke ɗaya daga cikin jami’anta, Lance Corporal Ahmed Aminu, bisa zargin da ake masa da hannu a kisan wani matashi...
A cikin wani salo na gugar zana, an gano shahararriyar yar TikTok din na, wato Rahma Said, tana cewa za ta iya daukar Shugaban Kwalejin School...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta bayyana cewa tsohon dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ba shi da damar tsayawa...
Dan wasan gaba na ƙasar Spain, Nico Williams, ya sabunta kwantaraginsa a Athletic Bilbao wanda zai zaunar da shi a kulob din har nan da shekara...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke hukunci cewa Majalisar Dattawa ta Najeriya ta wuce gona da iri wajen dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan...
Asusun bayar da lamuni na duniya (IMF) ya yi gargadin cewa kasafin kudin Najeriya na 2025 na fuskantar barazana mai tsanani, saboda raguwar farashin danyen mai,...
Wani sabon rikici ya barkewa a jihar Adamawa, bayan samu wasu hare-hare a kauyukan Lafiya da Boshikiri da ke cikin kananan hukumomin Lamurde da Guyuk na...
Gwamnatin Jihar Yobe, ta sanar da rufe kasuwannin garuruwan Katarko, Kukareta da Buni Yadi saboda barazanar matsalar tsaroWannan mataki na ɗaya daga cikin hanyoyin da gwamnatin...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa gamayyar jamiyyun adawa a Najeriya da su ka rungumi...